Forum

Spread the love

KOGUNA MEDIA NETWOR…
 
Notifications
Clear all

KOGUNA MEDIA NETWORK SANARWA!!! SANARWA!!! SANARWA!!!, TA MUSAMMAN ZUWA GA KAFATANIN ILAHIRIN YAYAN JAM’IYYAR APC NA JIHAR ZAMFARA MUTANE MASU DARAJA.  


Aayari
Posts: 3
 Aayari
Guest
Topic starter
(@Aayari)
Joined: 5 months ago

29 November 2020.
KOGUNA MEDIA NETWORK
SANARWA!!! SANARWA!!! SANARWA!!!,
TA MUSAMMAN ZUWA GA KAFATANIN ILAHIRIN YAYAN JAM’IYYAR APC NA JIHAR ZAMFARA MUTANE MASU DARAJA.
Daga Bakin Shugaban Jam’iyar Apc Na Jahar Zamfara Hon Lawal M Liman Gabdon Kaura Yana Farin Cikin Gayyatar Shuguwagabanni Da Dattawa Da masu Ruwa Da Tsaki Da matasa Na Da mata Na Jam’iyar Apc Na Jahar Zamfara Ga baki Daya 14 LG,
Wanda Zaben Zai Gudana A Shekara Ta 05 DECEMBER 2020, Dan Takarar Jam’iyar Apc Hon Bello Dan Kande Gamji Walin Bakura, Wanda Jagoran Jam’iyar Apc Na Jahar Zamfara Hon Dr Abdul Aziz Yari Abubakar Shatiman Zamfara Zai Rufe Campaign,
Tare Dashi Akwai Manya Baki Gasu Kamar Haka,
Shugaban Jam’iyar Apc Na Kasa Na Rikon Kwarya Hon Mai Mala Buni Governor Of Yobe State,
Gwamnan Jahar Kebbi Sanata Atiku Bagudu
Gwamnan Jahar Jigawa Alh Badaru Abubakar,
Gwamnan Jahar Katsina Alh Aminu Bello Masari
Gwamnan Jahar Kaduna Malan Nasir Ahmed Elrufa’i,
Gwamnan Jahar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje,
Taron Gan gamin Zai Gudana A Ranar Alhamis 03 December 2020, A Lambar Bakura, Ya Allah Muna Rokon ka Kabaiwa Jam’iyar Apc Nasara da Cikakkiyar Galaba Akan Wannan Zabe Da Zai Gudan,
Ya Allah Muna Rokon Kanuna mana Anyi Taro Lafiya An Watse Lafiya Kamaida Kowa Gida Lafiya Saboda Alfarma Annabi Muhammad (S.A.W).
Ya Allah Muna Rokon Kaci Gaba da Zaunar Da Jahar Zamfara Lafiya Ka Kawo Mana Arziki Da ingantacen Tsaro Mai Dorewa Don Darajar Fiyayyen Halittah Annabi Muhammad (S.A.W)

Leave a reply

Author Name

Author Email

Title *

 
Preview 0 Revisions Saved
Share: