Forum

Spread the love

Shehi jagoran gaski…
 
Notifications
Clear all

Shehi jagoran gaskia, yafi jagororin ku muhimmanci da jama'a: Tukur Lawal Alaya (Sarkin Yakin Shehi)  


Aayari
Posts: 9
Admin
Topic starter
(@aayari)
Member
Joined: 6 months ago

KOMI KYAWON MOTA BATADA ANFANI MUDDUN BABU MAN FETUR CIKI TA
Shehi Yafi Jagoran ku Ilimi Addini
Shehi Yafi Jagoran ku Ilimi Boko
Shehi Yafi Jagoran ku Mutunci
Shehi Yafi Jagoran ku Ilimin Zama da Mutane
Shehi Yafi Jagoran ku Son Gaskiya
Shehi Yafi Jagoran ku Kula da Al’umma
Shehi Yafi Jagoran ku Aiki Mai Inganci
Shehi Yafi Jagoran ku Hankuri da Yan Adawa
Don Haka Babu Ta Idan da Zaku Hada Jagoran mu da Naku Illa Wurin Shaye Shaye
Ina Baku Shawara Kuyi Gaggawar Sanarda Jagoran Ku Wayan Halaye Basu Kaishi Ko Ina Sai Tudun DANASANI
TABBAS
Allah Kaimu Lokaci Lafiya Sai Kunce Na Fadi Muku
Siyasa Ba Al’umma Wallahi Babu Nasara Agehen Ta’addanci
Tukur Lawal Alaya (Sarkin Yakin Shehi)

Topic Tags
1 Reply
muhyiddin samaila
Posts: 1
 muhyiddin samaila
Guest
(@muhyiddin samaila)
Joined: 2 months ago
Reply

Leave a reply

Author Name

Author Email

Title *

 
Preview 0 Revisions Saved
Share: