Forum

Spread the love

KOGUNA MEDIA NETWOR…
 
Notifications
Clear all

KOGUNA MEDIA NETWORK DAGA GIDAN MAI GIRMA TSOHON ZABABBEN GWAMNAN JIHAR ZAMFARA JAGORAN JAM’IYYAR APC.  


Aayari
Posts: 3
 Aayari
Guest
Topic starter
(@Aayari)
Joined: 5 months ago

Zakariyya Bello Dan Hausa

KOGUNA MEDIA NETWORK
DAGA GIDAN MAI GIRMA TSOHON ZABABBEN GWAMNAN JIHAR ZAMFARA JAGORAN JAM’IYYAR APC.
His Excellency, Hon.(Dr.)Abdul’aziz Yari Abubakar, (Shattiman Zamfara) dake Maitama District Abuja tare da Shugaban Jam’iyyar APC na jihar Zamfara, Hon.Lawal M.Liman (Gabdon Kaura) inda ya karbi bakuncin wata muhimmiyar tawaga mai karfi daga Karamar Hukumar Mulki ta Maradun Alh.Kabiru Magami, Shugaban Zamfarawa mazauna Fafe Abuja, Aminu Bala Maradun da suka sauya sheka daga Jam’iyyar su ta PDP zuwa Jam’iyyar al’ummar jihar Zamfara ta Jam’iyyar APC a karkashin Jagorancin Hon.Yahaya Shehu Maradun, Alh.Lawali Balarabe Izala Maradun da Hon.Jabir Mainasara Maradun.
Muna rokon Allah (SWT) ya cigaba da tabbatar da nasara da galaba ga Mai girma (Shattiman Zamfara), Jam’iyyar APC a jihar Zamfara da Nijeriya , alfarmar Annabi

Leave a reply

Author Name

Author Email

Title *

 
Preview 0 Revisions Saved
Share: