Forum

Spread the love

Abdulaziz Yari Abub…
 
Notifications
Clear all

Abdulaziz Yari Abubakar ne ya cancanci ya rike Shugabancin APC na kasa  


Aayari
Posts: 3
 Aayari
Guest
Topic starter
(@Aayari)
Joined: 5 months ago

21 November,2020.
# JunaiduMuhammad
DAGA BAKIN MAI ITA, INJI BAHAUSHEN KASAR HAUSA.
Jawabi Kenan Tare Da Shugaban Kungiyar ‘Yan Takararkaru Na Nigeria A Karkashin Jam’iyar A.p.c Inda Yake Kara Tabbatar Muna Da Cewa Babu Wani Wanda Ya Can Canci Ya Rike Kujerar Shugabancin Jam’iyar A.p.c Kamar
HIS EXCELLENCY
HON. (DR.) ABDULAZIZ YARI ABUBAKAR (Shattiman Zamfara)
Wanda A Lokacin Da Yake Jawabin Ya Fadama Al’ummar Nigeria Dalilanshi Muna Rokon Allah Madaukakin Sarki Daya Tabbatarma Jagoranmu Wannan Kujera Yasa Al’barka Acikin Wannan Shugabanci Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.
JUNAIDU MUHAMMAD GUSAU
ASHA SAURARE LAFIYA
November 21 at 6:56 AM · Faceb

Leave a reply

Author Name

Author Email

Title *

 
Preview 0 Revisions Saved
Share: