Forum

Spread the love

Abdulaziz Yari Abub…
 
Notifications
Clear all

Abdulaziz Yari Abubakar: DAGA GIDAJEN MINISTOCI DAKE BABBAN BIRNIN TARAYYA ABUJA.  


Aayari
Posts: 9
Admin
Topic starter
(@aayari)
Member
Joined: 6 months ago

aturday, 21 November 2020.
JUST:IN
DAGA GIDAJEN MINISTOCI DAKE BABBAN BIRNIN TARAYYA ABUJA.
Mai girma Tsohon Zababben Gwamnan jihar Zamfara, Jagoran Jam’iyyar APC His Excellency, Hon.(Dr.)Abdul’aziz Yari Abubakar, (Shattiman Zamfara) tare da Mai girma Zababben Gwamnan jihar Kebbi His Excellency, Sen.Abubakar Atiku Bagudu (Matawallen Gwandu) sun samu halartar Daurin Auren Dan Gwamnan jihar Kaduna, His Excellency, Malam Nasir Ahmad El’rufa’i da ya gudana yau Asabar.
Muna rokon Allah (SWT) ya sanya alkhairi da albarka a cikin wannan Aure, Allah ya ba da zaman lafiya, alfarmar Annabi Muhammad (SAW).
Al’mansoor Gusau.
Advocate.
DIRECTOR NEW MEDIA OFFICE OF THE FORMER GOVERNOR ZAMFARA STATE, H.E (DR.) A.A.YARI.

Topic Tags

Leave a reply

Author Name

Author Email

Title *

 
Preview 0 Revisions Saved
Share: